iqna

IQNA

Kungiyar Hadin Kan Duniyar Musulmi
Tehran (IQNA) kungiyar hadin kan duniya musulmi ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin da aka kaiwa musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3485999    Ranar Watsawa : 2021/06/10